Littafi Mai Tsarki

Far 50:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka kada ku ji tsoro, zan tanada muku, ku da ƙanananku.” Ta haka ya ta'azantar da su, ya yi musu magana ta kwantar da zuciya.

Far 50

Far 50:16-24