Littafi Mai Tsarki

Esta 9:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da cewa a kiyaye ranakun Furim a lokacinsu, kamar yadda Mordekai Bayahude, da sarauniya Esta, suka umarci Yahudawa, kamar yadda kuma suka kafa wa kansu da zuriyarsu lokacin tunawa da azuminsu da baƙin cikinsu.

Esta 9

Esta 9:23-32