Littafi Mai Tsarki

Esta 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma Esta ta faɗi a wajen ƙafafun sarki, ta roƙe shi da hawaye ya kawar da mugun shirin da Haman Ba'agage ya shirya wa Yahudawa.

Esta 8

Esta 8:1-8