Littafi Mai Tsarki

Esta 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mordekai kuwa ya fita a gaban sarki da rigunan sarauta, masu launin shuɗi, da fari, da babban kambi na zinariya, da alkyabba ta lilin mai launin shunayya. Aka yi sowa don murna a birnin Shushan.

Esta 8

Esta 8:12-17