Littafi Mai Tsarki

Esta 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai a ba kowane lardi fassarar dokar, don a yi shelarta ga dukan mutane, Yahudawa kuwa su yi shiri saboda wannan rana, domin su ɗau fansa a kan maƙiyansu.

Esta 8

Esta 8:6-17