Littafi Mai Tsarki

Esta 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya koma daga lambun fāda zuwa inda suke shan ruwan inabi, sai ga Haman ya fāɗi a kan shimfiɗar da Esta take zaune. Sai sarki ya ce, “Har ma zai ci mutuncin sarauniya a gabana, a gidana?”Da dai sarki ya faɗi haka, sai bābāni suka cafe Haman.

Esta 7

Esta 7:7-10