Littafi Mai Tsarki

Esta 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya ce, “Wane ne yake a shirayi?”Daidai lokacin ne kuwa Haman ya shigo shirayi na fari na fādar sarki, don ya yi magana da sarki a kan a rataye Mordekai a gungumen itace da ya shirya.

Esta 6

Esta 6:1-7