Littafi Mai Tsarki

Esta 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Mordekai ya koma ƙofar sarki, Haman kuwa ya gaggauta zuwa gidansa, yana baƙin ciki, kunya ta rufe shi.

Esta 6

Esta 6:11-14