Littafi Mai Tsarki

Esta 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ran nan Haman ya fita da murna da farin ciki, amma da ya ga Mordekai a ƙofar sarki, Mordekai kuwa bai tashi ba, bai kuma yi rawar jiki a gabansa ba, sai ya husata ƙwarai.

Esta 5

Esta 5:6-14