Littafi Mai Tsarki

Esta 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta uku sai Esta ta sa rigunan sarautarta, ta tafi, ta tsaya a shirayi na ciki na fādar sarki, kusa da ɗakin sarki. Sarki kuwa yana zaune a gadon sarautarsa, a gidan sarautarsa, daura da ƙofar shiga fāda.

Esta 5

Esta 5:1-7