Littafi Mai Tsarki

Esta 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mordekai kuma ya ba Hatak takardar dokar da aka yi a Shushan don a hallaka Yahudawa domin ya tafi ya nuna wa Esta ya sanar da ita, ya kuma umarce ta ta tafi wurin sarki don ta roƙi arziki ga sarki saboda mutanenta.

Esta 4

Esta 4:4-13