Littafi Mai Tsarki

Esta 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Esta ta kirawo Hatak, ɗaya daga cikin bābānin sarki, wanda aka sa ya yi mata hidima, ta aike shi wurin Mordekai, don ya ji abin da ya faru, har ya sa yake yin haka.

Esta 4

Esta 4:1-13