Littafi Mai Tsarki

Esta 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowane lardi inda aka kai umarni da dokar sarki, Yahudawa suka yi babban baƙin ciki, da azumi, da kuka, da makoki. Waɗansu da yawa da rigunan makoki a cikin toka suka kwanta.

Esta 4

Esta 4:1-4