Littafi Mai Tsarki

Esta 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama idan kin yi shiru a irin wannan lokaci, to, taimako da ceto za su zo wa Yahudawa ta wata hanya dabam, amma ke da gidan iyayenki za ku halaka. Wa ya sani ko saboda irin wannan lokaci ne kika sami wannan maƙami?”

Esta 4

Esta 4:9-17