Littafi Mai Tsarki

Esta 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bisa ga umarnin sarki, sai 'yankada-ta-kwana, suka tafi da sauri. Aka ba da umarni a Shushan, masarauta. Sarki da Haman kuwa suka zauna don su sha, amma birnin Shushan ya ruɗe.

Esta 3

Esta 3:8-15