Littafi Mai Tsarki

Esta 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan waɗannan abubuwa, sai sarki Ahasurus ya gabatar da Haman ɗan Hammedata Ba'agage. Ya fīfita shi bisa dukan sarakunan da suke tare da shi.

Esta 3

Esta 3:1-3