Za ka yi wasa da shi kamar yadda za ka yi da tsuntsu?Ko za ka ɗaure shi da tsarkiya domin barorinka mata?