Littafi Mai Tsarki

Ayu 40:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Ga shi, ba ta jin tsoron tumbatsar kogi,A natse take, ko da ta bakinta rigyawar Urdun take wucewa.

24. Akwai wanda zai iya kama ta da ƙugiya,Ko ya sa mata asirka?”