Littafi Mai Tsarki

Ayu 38:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Wane ne ya zayyana kusurwoyinta?Hakika ka sani.Wane ne kuma ya auna ta?

6. A kan me aka kafa tushenta?Wa ya aza dutsen kan kusurwarta?

7. Sa'ad da taurarin asuba suka raira waƙa tare,Sai mala'iku duka suka yi sowa saboda murna.