Littafi Mai Tsarki

Ayu 36:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya tsamo ka daga cikin wahala,Ya kawo ka yalwataccen wuri inda ba matsi,Abincin da aka yi na addaras aka jera maka a kan tebur.

Ayu 36

Ayu 36:14-25