Littafi Mai Tsarki

Ayu 35:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Elihu kuwa ya yi magana.

2. “Ayuba, ba daidai ba ne, ka ce,Ba ka yi laifi a gaban Allah ba,

3. Ka kuwa ce, ‘Wace riba na ci?Wane fifiko nake da shi fiye da idan na yi zunubi?’