Littafi Mai Tsarki

Ayu 32:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elihu ɗan Barakel, mutumin Buz, ya fara magana, ya ce,“A shekaru dai ni yaro ne ku kuwa manya ne,Don haka ina jin nauyi,Ina kuma jin tsoro in faɗa muku ra'ayina.

Ayu 32

Ayu 32:4-8