Littafi Mai Tsarki

Ayu 32:20-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Tilas in yi magana don in huce,Dole in ba da amsa.

21. Ba zan yi wa kowa son zuciya ba,Ko kuma in yi wa wani fādanci.

22. Gama ni ban iya fādanci ba,Idan na yi haka kuwaMahaliccina zai kashe ni nan da nan.”