Littafi Mai Tsarki

Ayu 32:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elihu, ɗan Barakel, mutumin Buz, daga cikin iyalin Arama, ya husata, yana fushi da Ayuba saboda ya baratar da kansa, bai bari Allah ya baratar da shi ba.

Ayu 32

Ayu 32:1-12