Ayu 3:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ayuba ya yi magana ya la'anci ranar da aka haife shi. Ya ce,“Ya Ubangiji, ka la'anci ranan nan da aka haife ni.