Littafi Mai Tsarki

Ayu 29:4-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Kwanakin da nake gaɓar raina,Lokacin da ni'imar Allah take kan gidana,

5. Sa'ad da Mai Iko Dukka yake tare da ni,'Ya'yana duka kuma suka kewaye ni,

6. Sa'ad da aka wanke ƙafafuna da madara,Duwatsu kama suna ɓulɓulo mini da rafuffukan mai!