Littafi Mai Tsarki

Ayu 23:14-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Zai tabbatar da abin da ya shirya domina,Wannan ma ɗaya daga cikin shirye-shiryen da ya yi ne.

15. Don haka in rawar jiki a gabansa saboda tsoro.

16. Allah Mai Iko Dukka ya lalatar da ƙarfin halina.Allah ne ya tsorata ni,

17. Amma ban damu da damu ba,Ko da yake duhu ya dunɗe idanuna.”