Littafi Mai Tsarki

Ayu 21:32-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. Sa'ad da aka ɗauke shi zuwa hurumi,A inda ake tsaron kabarinsa,

33. Dubban mutane sukan tafi wurin jana'izarsa,Akan mai da ƙasa a kan gawarsa a hankali.

34. “Amma ku, ƙoƙari kuke yi ku ta'azantar da ni da maganganun banza.Duk abinda kuka faɗa ƙarya ne!”