Littafi Mai Tsarki

Ayu 20:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Zofar ya amsa.

2. “Ayuba, ka ɓata mini rai,Ba zan yi haƙuri ba, sai na ba ka amsa.

3. Abin da ka faɗa raini ne,Amma na san yadda zan ba ka amsa.

4. “Hakika ka sani tun daga zamanin dā,Sa'ad da aka fara sa mutum a duniya,