Littafi Mai Tsarki

Ayu 19:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Sa'ad da na kira barana, ba ya amsawa,Ko a lokacin da na roƙe shi ya taimake ni.

17. Har matata ma ba ta iya jurewa da ɗoyin numfashina,'Yan'uwana maza kuwa ba su ko zuwa kusa da ni.

18. 'Yan yara sukan raina ni su yi mini dariya sa'ad da suka gan ni.