Littafi Mai Tsarki

Ayu 15:6-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Ba na bukata in kā da kai,Kowace kalma da ka hurta ta kā da ka.

7. “Kana tsammani kai ne mutumin da aka haifa na farko?Sa'ad da Allah ya yi duwatsu kana nan?

8. Ko ka taɓa jin shirye-shiryen da Allah ya yi?Ko kai kaɗai kake da hikima a cikin mutane?

9. Ba wani abu da ka sani da mu ba mu sani ba.