Littafi Mai Tsarki

Ayu 12:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Yakan sa sauran al'ummai su yi ƙarfi su ƙasaita,Sa'an nan ya fatattaka su, ya hallaka su.

24. Yakan sa shugabanninsu su zama wawaye,Ya bar su su yi ta makuwa, su ruɗe, su ɓata,

25. Su yi ta lalube cikin duhu, su yi ta tangaɗi kamar bugaggu.”