Littafi Mai Tsarki

Ayu 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce masa, “Ko ka lura da bawana Ayuba? Ba wani mutumin kirki, mai aminci, kamarsa a duniya. Yana yi mini sujada, natsattse ne, yana ƙin aikata kowace irin mugunta.”

Ayu 1

Ayu 1:1-17