Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi masa alkawari game da kaciya. Ta haka, da Ibrahim ya haifi Ishaku, ya yi masa kaciya a rana ta takwas. Ishaku ya haifi Yakubu, Yakubu kuma ya haifi kakanninmu sha biyun nan.

A.m. 7

A.m. 7:1-18