Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:60 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya durƙusa, ya ɗaga murya da ƙarfi, ya ce, “Ya Ubangiji, kada ka ɗora musu wannan zunubi.” Da faɗar haka sai ya yi barci.

A.m. 7

A.m. 7:52-60