Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Istifanas, a cike da Ruhu Mai Tsarki, sai ya zuba ido sama, ya ga ɗaukakar Allah, da kuma Yesu tsaye a dama ga Allah.

A.m. 7

A.m. 7:47-60