Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin annabawa wane ne kakanninku ba su tsananta wa ba? Sun kuma kashe waɗanda suka yi faɗi a kan zuwan Mai Adalcin nan, wanda a yanzu kuka zama maciya amanarsa, da kuma makasansa,

A.m. 7

A.m. 7:50-53