Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce wa Haruna, ‘Ka yi mana gumakan da za su yi mana jagaba, don Musan nan kam, da ya fito da mu daga Masar, ba mu san abin da ya auku a gare shi ba.’

A.m. 7

A.m. 7:37-48