Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne kuma wanda yake a cikin Ikkilisiyar nan a jeji tare da mala'ikan da ya yi masa magana a Dutsen Sinai, tare da kakanninmu kuma. Shi ne kuma ya karɓo rayayyiyar magana domin ya kawo mana.

A.m. 7

A.m. 7:36-41