Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika, na ga wulakancin da ake yi wa mutanena da suke Masar, na ji nishinsu, na kuma sauko don in cece su. To, a yanzu sai ka zo in aike ka Masar.’

A.m. 7

A.m. 7:26-36