Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan ne aka haifi Musa, yaro kyakkyawan gaske. Sai aka rene shi wata uku a gidan ubansa.

A.m. 7

A.m. 7:11-29