Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Istifanas ya ce, “Ya ku 'yan'uwa da shugabanni, ku saurare ni. Allah Maɗaukaki ya bayyana ga kakanmu Ibrahim, sa'ad da yake ƙasar Bagadaza, tun bai zauna a Haran ba,

A.m. 7

A.m. 7:1-4