Littafi Mai Tsarki

A.m. 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka ɗebo su aka mai da su Shekem, aka sa su a kabarin da Ibrahim ya saya da kuɗi azurfa a wurin 'ya'yan Hamor a nan Shekem.

A.m. 7

A.m. 7:11-21