Littafi Mai Tsarki

A.m. 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maganar Allah kuwa sai ƙara haɓaka take yi, yawan masu bi kuma a birnin Urushalima sai ta ƙaruwa yake yi ƙwarai da gaske, firistoci masu yawan gaske kuma suka yi na'am da bangaskiyar nan.

A.m. 6

A.m. 6:2-15