Littafi Mai Tsarki

A.m. 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya ce, “Kai, Hananiya, ta ƙaƙa Shaiɗan ya cika zuciyarka, har ka yi wa Ruhu Mai Tsarki ƙarya, ka kuma ɓoye wani abu daga kuɗin gonar?

A.m. 5

A.m. 5:1-4