Littafi Mai Tsarki

A.m. 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, an yi mu'ujizai da abubuwan al'ajabi masu yawa a cikin mutane ta hannun manzanni. Dukansu kuwa da nufi ɗaya sukan taru a Shirayin Sulemanu.

A.m. 5

A.m. 5:11-15