Littafi Mai Tsarki

A.m. 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan tāke, ta fāɗi a gabansa, ta mutu. Da dai samarin suka shigo, suka iske ta matacciya, suka ɗauke ta suka fitar da ita, suka binne ta a jikin mijinta.

A.m. 5

A.m. 5:6-15