Littafi Mai Tsarki

A.m. 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da suka ga ƙarfin halin Bitrus da Yahaya, suka kuma gane marasa ilimi ne, talakawa kuma, suka yi mamaki, suka kuwa shaida su, a kan dā suna tare da Yesu.

A.m. 4

A.m. 4:5-19