Littafi Mai Tsarki

A.m. 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Bitrus ya ga haka, sai ya yi wa jama'a jawabi, ya ce, “Ya ku 'yan'uwa Isra'ilawa, don me kuke mamakin wannan? Don me kuma kuke ta dubanmu, sai ka ce da ikon kanmu ne, ko kuwa don ibadarmu muka sa shi tafiya?

A.m. 3

A.m. 3:4-18