Littafi Mai Tsarki

A.m. 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A nan kusa kuwa akwai wani fili, mallakar shugaban tsibirin nan, mai suna Babiliyas. Shi ne ya karɓe mu, ya sauke mu a cikin martaba har kwana uku.

A.m. 28

A.m. 28:3-15